Rikici Ya Barke Tsakanin Umar m shariff da Abubakar Bashir Maishadda bayan Auren jaruma Hassana Muhammad

Umar m sharif da producer Abubakar Bashir Maishadda aminan junane acikin masana’antar Kannywood domin kuwa kusan dukkan fina finan Abubakar Bashir Maishadda akwai Umar m sharif aciki sabida aminantakarsu.

Saidai wani faifan bidiyon Umar m sharif da Abubakar Bashir Maishadda a kasar Dubai suna cece kuce kan Amarya Hassana Muhammad yabawa mutane mamaki.

Inda umar m sharif yake fadawa Abubakar Bashir Maishadda cewar yadaina yima Amarya Hassana abinda yake mata, inda shikuma Ango Abubakar Bashir Maishadda yake fadin cewar ai matarsa ce dan haka ba umar bane zai fadamai abinda zaiyiwa matar tasa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button