Wata budurwa tayi zazzafan Martani ga Sadiya Haruna akan Rungume Mr-442 datayi

Wata budurwa tafito tacire tsoro tayiwa Sadiya Haruna kaca kaca akan rungumar mawaki Mr-442 datayi sannan ta wallafa a shafinta na Instagram.

Wannan budurwa ta bayyana cewar sadiya Haruna tabata kunya domin yanzu bata cancanta adinga kiranta da sunan sayyada sadiya haruna ba saidai adinga ce mata sadiya haruna.

Shidai wannan faifan bidiyon da Sadiya haruna tayi ya matukar janyo cece kuce domin wasu suna fadin cewar a Matsayinta na musulma baikamata ace ta aikata abinda ta aikata ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button