A karon farko Ali artwork Madagwal yafito ya karyata Labarin Mutuwarsa dakansa kalli video

Fitaccen jarumin barkwanci acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ali artwork yafito ya bayyanawa duniya gaskiya akan labarin mutuwarsa da aketa wallafa tunjiya da daddare.

A jiya da daddare dai ansamu wani shafi a dandalin sada zumunta na Facebook sun wallafa cewar Allah yayiwa Ali artwork rasuwa tareda wallafa hotonsa wanda hakan ya tashi hankalin mutane sosai.

Saidai bayan bincike mu kammu mungano cewar labarin karyane domin kuwa Ali artwork yananan da ransa baimutu ba shima haka zalika yafito ya bayyanawa duniya cewar yananan da ransa kamar yadda zakugani yanzu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button