Innalillahi kalli Iskancin Safara’u da Mr-442 awajan wasan sallah ko kunya babu

Wani faifan bidiyon tsohuwar jarumar cikin shirin Kwanacasa’in Safara’u kenan da mawaki Mr-442 a kasar Niger ya janyo musu zagi kasancewar irin yadda sukayi wata rawa ta rashin kamun kai.

Acigaba da zuwa garuruwan kasar Niger domin farantaw masoyansu rai a wannnan karon dai awajan wasan sallah Safara’u sunyi abinda baiyiwa masoyansu dadi ba.

Inda yanzu zakuga wani faifan bidiyon yadda Safara’u takeyin rawar badala ita da Mr-442 inda har take turamishi bayanta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button