Umar m sharif yasaki sabuwar wakar Yabon Annabi s.a.w bayan Deborah tayi batanci ga Annabi a Sokoto

Masha Allah umar m sharif yasaki zazzafan wakarsa ta yabon Annabi Muhammad s.a.w

Daya daga cikin jarumai kuma mawaka acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Umar m sharif ya saki sabuwar wakarsa ta Annabi Muhammad s.a.w

Inda jarumar shirin Kwanacasa’in Rayya itama tafara rera waka, a inda itama yanzu haka tayi sabuwar wakar yabon Annabi Muhammad s.a.w

Umar m sharif dai tsohon mawaki ne acikin masana’antar domin kuwa ya shafe sama da shekara goma sha uku yana rera wakoki acikin masana’antar na soyayya dakuma na wa’azantarwa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button