Yanzunnan Kwararrarren Matashin Likita Ya Rasu A Katsina Innalillahi wa’inna raji’un
Allah Ya Yi Wa Jajirtaccen Likita Dr. Hayatudeen Tanimu Alti Rasuwa Bayan Ƴar Gajeruwar Rashin Lafiya.

Kafin Rasuwar Kwararrarren Kuma Jajirtaccen Wanda Ya Sadaukar Da Kansa Wurin Aikin Likita A Jihar Katsina.
An Yi Jana’izarsa Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar Yau Asabar A Unguwar Shararrar Pipe Bayan Benen Ibrahim Cikin Birnin Katsina.
Allah Ya Jikansa Da Rahama Amin.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.