Kalli video Shagalin bikin Murnar zagayowar ranar haihuwar jaruma Maryam Yahaya

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Maryam Yahaya tana murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Jaruma Maryam Yahaya wanda a halin yanzu tana kasar Dubai inda acanne tasaki wasu zafafan hotunan birthday din nata.

Jarumar wanda ta shilla zuwa kasar ta Dubai ita da kawarta tareda jarumin Kannywood shamsu Dan iya.

Haka zalika tasaki wani gajeran faifan bidiyo daga kasarta Dubai domin nuna farin cikin murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button