An Shigo Har Gida An Yi Wa Jarirai ‘Yan Biyu Yankan Rago A Jihar Taraba Innalillahi wa’inna raji’un

Sha’anin tsaro yana cigaba da tabarbarewa a fadin najeriya musamman ma a yankin arewacin kasar wajan aikata nau’ikan aikin ta’addanci.

Inda a jahar Taraba ansamu wasu marasa imani marasa tausayi wanda basusan hakkin Allah ba sun kashe jarirai guda biyu batareda sunyi musu komai ba.

Lamarin ya auku ne a Unguwar Dossa Zing dake jihar Taraba. Inda aka shigo har cikin daki aka samu yara jarirai kuma ‘yan biyu aka yi musu yankan rago.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button