Asiri Ya Tonu angano wacce take rawa a Gidan Gala ake zargin Hadiza Gabon ce
Idan mai kararu bai mantaba a watannin baya dasuka wuce wani faifan bidiyon wata jaruma mai kama da Hadiza Gabon ya bayyana inda akaga tana tikar rawa a Gidan Gala.
Wannan bidiyon dai ya matukar tada kura inda mutane sukaita fadin cewar jaruma Hadiza Gabon ce acikin wannnan bidiyon kasancewar fuskar waccar budurwar tayi kama data Hadiza Gabon kuma fuskar bata fito sosai da sosai ba acikin faifan bidiyon.
Saidai ganin yadda mutane suketa maganganu akan lamarin yasa jaruma Hadiza Gabon tafito kafar sada zumunta ta Instagram ta bayyana cewar wannan faifan bidiyon banata bane.
Saidai yanzu dai magana tazo karshe domin jarumar Kannywood Maryam kk tasamo asalin budurwar datayi wannan rawar agidan Gala yanzu kuma zakuji daga bakinta.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.