Bantaba damuwa ba dan ance yan film bazasu shiga Aljanna ba cewar jaruma Hannatu Bashir

Jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Hannatu bashir ta bayyana cewar idan mutane suna fadin Yan film bazasu shiga aljanna ba bata damuwa.

Takara da cewa Wuta da aljanna duk na Allah ne dan haka babu wanu mutum a duniya dazaizo yace bazaka shiga aljannaba kadauki maganarsa da muhimmanci.

Jarumar takara bayyana cewar yan film zasu iya zuwa harma su aikata abun alkairi su shiga aljannar amman sukuma wanda suke zagin nasu basu samu shiga aljannar ba, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button