Ikon Allah – kalli video wani sirri dawata tsohuwa tafada akan jarumi Adam a zango

A lokuta da dama akanga fuskokin masoya jaruman hausa suna tasowa daga wasu garuruwa zuwa jahar kano domin haduwa da jaruman dasuke son ganin fuskarsu musamman jarumai mata.

Saidai a wannan karon abun yasha bam bam domin anan wata tsohuwace wanda akalla takai shekaru saba’in a duniya tafito tayi wani bidiyo wanda duk wanda yakalli wannan bidiyon saiyaji wani abu acikin ransa.

Wannan tsohuwar dai tafito ta nuna irin kauna da soyayyar datake yiwa fitaccen jarumi Adam a zango wanda hakan yasa wani bawan Allah ya dauketa a bidiyo domin a wallafa har jarumi Adam a zango yasamu yaga bidiyon.

Saidai wasu abun ya matukar basu mamaki kasancewar hakan tafi faruwa da matasa samari kokuma yan mata amman a wannan karon tsohuwace aka samu yar shekaru saba’in.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button