Hafiz Abdallah yabada kyauta ta Musamman Ga Marigayi Nura Mustapha waye

Akwana atashi babu wahala inda ayau marigayi Nura Mustapha yake cika kwanaki goma sha bakwai da rasuwa ayay talata ya rasu safiyar Asabar 2/07/2022.

Saidai yanzu muke samun wani rahoto daga Tashar Gidan Labarai TV dake kan Manhajar YouTube cewar an karrama Marigayi Nura Mustapha waye da lambar yabo wajan nuna soyayyar Manzon Allah acikin Shirin Izzar so.

Tabbas duk wani mai bibiyar shirin izzar so dole saiyaga wani abu dazai karu dashi acikin shirin domin shine shiri daya tilo wanda yayi fice wajan koyarda abubuwan musulunci tareda nuna soyayyar Annabi Muhammad s.a.w.

Shiyasa a duk lokacin da aka tuno da marigayi Nura Mustapha waye ake fadin cewar tabbas masana’antar Kannywood tayi babban rashi wanda samun wanda zai maye gurbinsa yanzu bakaramin abu bane.
Allah ubangiji ya jaddada Rahama a garesa Amin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button