Allahu akbar – wannan shine Kabarin Tsohon shugaban Kasar Najeriya Umaru Musa Yar’adua

Wannan Shine Kabarin Malam Umaru Musa Yar’adua Tsohan Shugaban Kasar Tarayyar Najeriya Dake Maƙabartar Danmarna A Cikin Garin Katsina Malam Umaru Musa Yar’adua Ya Rasu A Fadar Shugaban Kasa Dake Abuja Ranar 5 Ga Watan Mayu, 2010, Aka Rufe Shi A Ranar 6 Ga Watan Mayu, 2010.

Malam Umaru Musa Yar’adua Ya Zama Gwamnan Jihar Katsina Daga Shekarar 1999 Zuwa 2007. Ya Zama Shugaban Ƙasar Najeriya Daga 2007 Zuwa 2010.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button