Kalli video Gawar Matashin da ruwan sama ya kashe a Garin Kano Innalillahi wa’inna raji’un

Innalillahi wa’inna raji’un yanzunnan muke samun rahoto daga birnin kano kan wani matashi wanda ruwa ya tafi dashi inda yanzu aka tsinci gawarsa a magudanar ruwa dake Tarauni tsakanin Unguwa uku da kundila acikin garin kano.

Acikin faifan bidiyon zakuga yadda aka tsamo wannan gawar matashin daga cikin ruwa inda rahotanni sun bayyana cewar wannan gawar matashin kwananta uku kenan kafin a ganota awajan.

Kimanin kwana uku kenan Yan uwan wannan matashin suna nemansa basu gansa ba, saiyau Allah ya bayyana gawarsa, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Allah yaji kansa da Rahama Amin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button