Kurun kus – Ta tabbata cewar jaruma Fati washa itace zata Maye Gurbin Nafisat Abdullahi acikin shirin Labarina

Bayan daukan dogon lokaci ana jiran wace jaruma ce zata maye gurbin Nafisat Abdullahi bayan fitarta daga shirin labarina kamar yadda ta bayyana ayanzu dai ansamo jarumar dazata maye gurbin.

Domin kuwa wani faifan bidiyon Fati washa ya bayyana a lokacin da ake kan daukar cigaban shirin labarina wanda zaicigaba da zuwa a watan Agusta 08/2022.

Tabbas jaruma Fati washa kwararriyar jaruma ce kuma ta goge a harkar film dan haka zata iyayin duk wani abu da akeso kamar yadda Nafisat Abdullahi takeyi acikin shirin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button