Matashiyar ‘Yar Kwallo Musulma Dake Buga Wasa Sanye Da Hijabi, Wadda Take Tallar Goro A Jihar Lagos ta hadu da Neymar

Wata matashi maisuna Zulfah Abdul’azeez Ta Amsa Gayyatar Da Dan Kwallo Neymar Junior Ya Yi Mata Domin Buga Wasa Tare A Kasar Qatar.

Wannan matashiyar tacika da farin ciki bayan haduwarta da babban Dan kwallon kafa a duniya wato Neymar.

Kamar yadda kuke ganin hotunan matashiyar ne wanda take buga kwallon kafa sanye da Hijab tareda dan kwallon kafar Neymar.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button