Kishin – Kishin Alamu sun bayyana cewar Ado Gwanja zai Mayar da Matarsa Maimunat

Tundai bayan rabuwar auren nasu masoyansu suka koka inda suketa rokon dukka bangaren guda biyu wato Ado Gwanja da Maimunat akan suyi hakuri su maida auren nasu.

Saidai har izuwa yanzu dai Ado Gwanja baifito ya bayyanawa masoyan nasa kan matsayar dayake ba, saidai wani faifan bidiyonsa tareda yarsa dakuma matarsa da akagani yasa mutane cikin farin ciki.

Inda ake bayyana cewar nan bada jimawaba Ado Gwanja da Matarsa Maimunat zasu koma sucigaba da zama a matsayin ma’aurata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button