Jaruma Kannywood Nafisat Abdullahi tasai Motar Naira Miliyan 30

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Nafisat Abdullahi ta girgiza masoyanta bayan ganin faifan bidiyonta a wata dankareriyar mota da kudinta yakai naira miliyan 30.

Jarumar wanda a halin yanzu tana zaune tana aiki a kasar turai ne, ta wallafa wani gajeran faifan bidiyo tareda wasu hotuna ajikin motar.

Masana motoci sun bayyana cewar motar takai naira miliyan 30 domin babbar motace ba karamar mota bace domin acan nahiyar turaima bakowa bane yake hawa irin wannan motar.

Gadai gajeran bidiyon domin ku kalla

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button