Kalli video Saratu Daso da Fati washa wanda ta maye gurbin Nafisat Abdullahi awajan Daukar Shirin Labarina zango 5
Kamar yadda a wannan makon masu bibiyar shafinmu munkawo muku labarin jarumar dazata maye gurbin Nafisat Abdullahi acikin shirin labarina wato Fati washa.
Hakan ya biyo bayan ficewar jaruma Nafisat Abdullahi wanda take taka rawar Sumayya acikin shirin bayan samun rashin daidaito tsakaninta da kamfanin Saira Movies.
Hakan yasa kamfanin suka zauna inda sukai nazari tareda zakulo babbar jarumar dazata iya maye gurbin Nafisat Abdullahi acikin shirin inda suka dauki Fati washa a matsayin wanda zata maye gurbin.
Ananma dai wani gajeran faifan bidiyon Mama Daso ne tareda Fati washa a lokacin da ake kan daukar cigaban shirin labarina zango 5.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.