Kalli video Shagalin bikin Auren Raliya tacikin Shirin Dadinkowa

Jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood itama tashiga daga ciki wato Raliya tacikin shirin Dadinkowa inda a wannan yanzu haka anfara shagalin bikinta kuma za’a daura aure yau juma’a 22/07/2022.

Kamar yadda muka kawo muku rahoton labarin Auren Raliya kwanaki uku dasuka wuce inda dakanta ta wallafa hakan a shafinta na Instagram tareda saka katin gayyatar yan uwa da abokan arziki.

Gamasu bibiyar shirin Dadinkowa sunsna wacece Raliya domin tayi fice acikin shirin, haka zalika yanzu zakuga wani gajeran faifan bidiyon shagalin bikin nata tareda angonta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button