Yannzunnan Allah yayiwa shugaban izala reshen karamar hukumar Demsa a jahar Adamawa rasuwa

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un, Allah ya yi wa Dr. Arabi Umar rasuwa, Shugaban Kungiyar Izalah (JIBWIS) reshen karamar hukumar Demsa a jihar Adamawa.

Za a yi jana’izar sa a Babban Masallacin Juma’a na daya da ke Nasarawo Demsa, Numan da misalin karfe 4:30 na yammacin yau.
Allah ya gafarta masa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button