Kalli video Yadda Yan Bindiga Suke zane fasinjar dasuka kama a jirgin Kaduna zuwa Abuja Innalillahi

Kimanin watanni hudu kenan da aka tare jirgin kasan Abuja zuwa kaduna inda akayi garkuwa da wasu kana wasu kuma suka rasa rayukansu.

Innalillahi wa’inna raji’un sha’anin tsaro yana kara tabarbarewa a fadin kasar duba da yadda yan bindiga sukecin gaba da cin karensu babu babbaka wajan aikata mugayen laifuka.

Ayaune wani faifan bidiyon wanda akayi garkuwa dasu ya bayyana suna zane mutanen dasukai garkuwa dasu din wanda hakan ya matukar tayar da hankalin alumma matuka domin duk wani mai imani idan yakalli wannan bidiyon dolene yayi kwalla.

Cikin faifan bidiyon sun roki gwamnati data taimaka tacirosu daga cikin wannan kangin rayuwar dasuke ciki ta hanyar sulhu da yan ta’addan kamar yadda suka bukata, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button