Liyafa tacigaba – Kalli video Maryam Yahaya a Gidan Gala a Kasar Dubai tana rawa

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Maryam Yahaya ta cashe awani faifan bidiyonta daya bayyana tana rawa awajan wani gidan gala a kasar Dubai.

Makonni kusan biyu dasuka wuce dai jarumar ta wallafa wasu hotunanta inda aka ganta cikin jirgin sama zataje kasarta Dubai tareda babbar kawarta maisuna Maryam sambo.

Haka zalika Maryam Yahaya makon daya wuce tayi shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta anan kasarta Dubai inda ta wallafa hotunanta tareda wasu bidiyoyinta datayi awajan bikin birthday din nata.

Saidai ayanzu mukaci karo dawani faifan bidiyon jarumar tana tikar rawa tareda wata yar kasar Dubai awani gidan Gala, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button