Ummi Rahab da Mijinta Lilin Baba sun saki wani sabon bidiyonsu daya bawa Mutane mamaki

Amarya Ummi Rahab da Angonta Lilin Baba sun saki wani sabon faifan bidiyonsu a shafin angon nata wato Lilin baba dawata sabuwar wakarsa.

Ummi Rahab dai yanzu matace ga mawaki Lilin baba inda yanzu kimanin wata daya kenan dayin shagalin bikinsu a jahar kano Najeriya.

Saidai kasancewar Lilin Baba mawakine hakan yasa awata sabuwar wakarsa daya rera suka dauki gajeran faifan bidiyo shida Amaryar tasa suna rera wakar cikin nishadi da walwala.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button