Allah ya yiwa matashin masoyin Manzon Allah kuma masoyin Al’kur’ani Hamza Kesto rasuwa
Mun samu labarin Allah ya yiwa Hamza Kesto rasuwa bayan yasha fama da gajeruwar jinya, INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Hamza Kesto mutumin kirki ne masoyin Al’kur’ani kuma masoyin Manzon Allah, ne
Muna rokon Allah ya gafarta masa Allah ya hada shi da masoyin shi Manzon Allah,
Allahu Akbar Allah ya jikansa Allah ya gafarta masa Allah ya sada shi da Al’kur’ani,
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.