Yanzunnan aka Kama wani Daraktan Kannywood yayi lalata dawata budurwa zai sakata a film yaci kudinta
Wani sabon rahoto damuke samu yanzu daga masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood ya bayyana yadda aka kama wani Daraktan masana’antar kan lalata dawata budurwa da niyyar zai sakata a harkar film.
Lamarin ya matukar daukar hankalin mutane tareda bawa kowa mamaki, domin kuwa alumma sunsha zargin masana’antar Kannywood da lalata da yan mata da niyyar sakasu a harkar film duk dadai yawancin zargin ba gaskiya bane.
Hukumar Hisba ta cafke Daraktan maisuna “kamsusi Mati” kan laifin lalata da budurwar da niyyar zai sakata a harkar film haka zalika daman hukumar hisban tana nemansa ruwa a jallu kan irin wannan lalatar dayayi dawata budurwar a baya, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.