Adam A Zango – ft Hauwa Gombe – Zantuka (official Music video 2022)

Shahararren mawakin Hausa jarumi Adam a zango yasaki wata sabuwar wakarsa maisuna “Zantuka”

Wakar “zantuka” dai Adam a zango da Hauwa yar fulanin Gombe ne sukayita gamasu sauraron wakokin hausa sunsan wacece Hauwa yar fillo.

Haka zalika zakuji dadin sauraron wakar “zantuka” matuka.

Ga video

Kucigaba da kasancewa da shafin Arewajoint domin samun wakokin Hausa cikin sauki Mongode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button