Adam A Zango – Karya ne Video
Shahararren mawakin Hausa jarumi Adam a zango yasaki wata sabuwar wakarsa maisuna “Karyane”
Wannan sabuwar wakar maisuna “karyane” zata nishadantar daku matuka.
Adam a zango dai ya shahara wajan rera wakoki tareda fitowa acikin fina finan hausa na tsawon shekara ashirin.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.