Cikin fushi Mr-442 yayi zazzafan Martani akan masu cewa Safara’u yar iskace sabida tana harkar waka

Mawakin dai yafito ya nuna irin bakin ciki tareda fushi kan yadda wasu suke musu kallon yan iska a harkar sana’ar wakar dasuke, ya bayyana hakanne cikin wani faifan bidiyo.

Tundai bayan fara harkar waka da tsohuwar jarumar Kannywood Safara’u tayi inda takoma wajan mawaki Mr-442 sukeyin waka tareda suna zuwa gari gari, wanda a bikin babbar sallah 2022 har kasar Niger sunje.

Ya bayyana cewar akwai yan iska a duniya sosai, akwai yan matan dasuke zuwa Abuja wajan manyan masu kudi da yan siyasa suna iskanci dasu amman babu wanda yake fitowa ya zagesu saisu dasuke neman halak dinsu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button