Kalli video Yadda Momee Gombe, Maryam Yahaya da Minal Ahmad suke chashewa a kasar Dubai

Fitattun jaruman masana’antar Kannywood Maryam Yahaya, Momee Gombe da Minal Ahmad sun saki wani gajeran faifan bidiyonsu izuwa ga masoyansu daga kasar Dubai.

Jaruman wanda sunshafe kusan makonni biyu a kasar sun hutawa, inda sun zagaya gurare daban daban acikin Dubai sun dauki hotuna masu kyau sunkuma wallafawa masoyansu a dandalin sada zumunta na Instagram.

Saidai tafiyar tasu Maryam Yahaya tarigasu tafiya kasar inda acan tayi shagalin bikin Birthday dinta, saikuma daga baya suma Momee Gombe da Minal Ahmad suka isa kasar domin hutawa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button