Yanzunnan jarumi Mustapha Naburaska “Bazuka” yafita daga cikin Shirin Gidan Badamasi

Babban jarumi a masana’antar Kannywood Mustapha Naburaska yafita daga cikin shiri mai dogon zango wato “Gidan Badamasi” wanda ake haskawa a tashar arewa24.

Gamasu bibiyar shirin tun a farkon shirin sunsan cewar anfara shirin tundaga zango na daya da jarumi Mustapha Naburaska wanda yake taka rawa a matsayin “bazuka” haka zalika yana matukar nishadantar da mutane acikin shirin.

Shafin “Labaran Kannywood” a dandalin sada zumunta na twitter ya bayyana cewat jarumin yafita daga cikin shirin sakamakon ayyuka dasukamai yawa amman dai bawai wata matsala bace.

Idan mai karatu baimantaba dai a watannin baya gwamnan jahar kano Ganduja yabawa Mustapha Naburaska wani matsayi a Gwamnatin nasa wanda hakan yasa ayyuka sukamai yawa dabaya samun damar fitowa acikin wasu fina finan hausan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button