Yanzunnan Rikici Ya barke Tsakanin Rayya Kwanacasa’in da Mal Ali Kwanacasa’in
Wani sabon alamari mara dadinji daya faru da jaruman masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Mal Ali da Rayya wanda suke taka rawa acikin Shirin na Kwanacasa’in.
Cikin wani faifan bidiyon anga yadda Mal Ali yaketa zage zage tareda fadin cewar ya kwanta rashin lafiya amman babu wanda ya damu dashi babu wanda yacemai sannu da rashin lafiyan dayakeyi.
Haka zalika rikin nasudai yasamo asaline da jaruma Rayya inda zakuji yadda suketa zagin junansu ta dandalin sada zumunta na WhatsApp a wannan bidiyon dazamu saka muku yanzu.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.