Duk Wanda Ya Zabi Dan Arewa A Matsayin Shugaban Kasa, To Ba Ya Son Cigaban Nijeriya, Don Haka Ya Zama Dole Mulki Ya Koma Yankin Kudu, Cewar Gwamnan Jihar Ondo

Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya yi ikrarin cewa dole mulkin Nijeriya ya koma yankin kudu.

Akeredelo ya ce duk wanda ya zabi dan Arewa a matsayin shugaban kasa, to ba ya son cigaban Nijeriya.

Gwamanan Jihar Ondo ya ce za su yi duk wani abun da ya dace wajen gannin cewa mulki ya dawo yankin kudu a 2023.

Majiyar mu ta labarta mana cewa gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu yayi ikrarin cewa dole kujerar shugaban kasa ya koma yankin Kudu a 2023.

Sai dai kuma wannan furicin na gwamna Rotimi Akeredolu na nuna cewa kodai gwamnonin arewa sun siyar da al’ummar arewa a wajan dan takarar kudu ko kuma.

Gwamnonin kudu nasan ma al’ummar arewa dole a zaben 2023 bayan kundin tsarin mulkin Nijeriya bai masu dole ba.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button