Kalli video Yadda Ahmad Ali Nuhu yake Buga kwallon kafa tareda turawa a kasar England
Tabbas burin Ahmad Ali Nuhu yacika domin kuwa yasha bayyana cewar shi yanaso yazama babban dan kwallon kafa a duniya.
Kasancewar yadda ya kware a harkar kwallon kafa Ahmad Ali Nuhu ya bayyana cewa burinsa shima yazama babban dan kwallon kafa a duniya kowa yasanshi.
Ahmad Ali Nuhu dane ga sarki Ali Nuhu inda a yammancin jiyane wasu hotunansu shida mahaifin nasa suka bayyana a kasar England garin Manchester United.
Rahotanni sun bayyana cewar sarki Ali Nuhu yasamawa dannasa maisuna Ahamd Ali Nuhu kungiyar kwallon kafa acanne wannan shine dalilin zuwan nasu kasar.
Ga video
Cikin wata hira da akayi dashi watannin baya Ahmad Ali Nuhu ya bayyana cewar dalilin dayasa ya rage fitowa acikin film shine sabida yanaso yacika burinsa nazama dan kwallon kafa.