Gaskiya Bazamu Yarda da wannan iskancin ba Malam yayi kaca kaca da Kannywood akan video iskanci

Wani gajeran faifan bidiyon yadda ake danna cikin wata jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood awajan daukar wani shiri ya janyo cece kuce matuka.

Malamai sukan suke masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood da cewar tana bada gudunmawa wajan lalata tarbiya, saidai tabbas irin wannan bidiyon daya bayyana ba abu bane maikyan gani domin kuwa hakan yasake bayyana cewar wasu daga cikin Kannywood suna lalata tarbiya.

Domin anan wata jaruma ce inda take kwance a gefen ruwa ana daukan wani shiri inda wani daga cikin ma’aikatan yake danna mata ciki ana dauka a bidiyo wanda hakan ba koyarwar addinin musulunci bane.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button