Mai Girma Da Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Ya Shugabanci Zikirin Jumma’a Na Shekara Yakuma Yima Kasa Addu’a Da Kuma Jihar Kano (video)
Mai Girma Da Dadin Martaba Sarki Dan Sarki Kuma Jikan Sarki Wato Alhaji Aminu Dan Ado Na Biyu Shine Jagora Game Da Zikirin Muharram Farkon Watan Lissafin Musulunci..

Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya bayyana murna daya halacci zikirin juma’a na sabuwar shekara Wanda aka Saba gudanarwa duk shekara..
An Gudanar da zikirin ne a yammacin yau a fadar tasa,Sannan mai girma Mataimakin Gwamnan jihar Kano Alhaji Nasiru Yusuf ya kasance Babban Bako.


Allah ya karbi adduo’in da akayi, Allah ya Albarkaci kasarmu da jiharmu ta kano da kuma sauran kasashen musulmi baki daya,Allah ya bamu zaman lafiya,Allah ya bamu Alherin dake cikin wannan sabuwar shekara.
jeka kasa kaga videyo..