Wato Tsabar Kyan Da Tayi Hakan Yajawo Hankalin Samari Zuwa Kanta Sabida Kyawun Surar Da Allah Yamata Tasami Lambar Yabo Danna Kaga Video Dinta.
sabida matuqar kyanta hakan ya janyo maza gaba daya yanzu hankalinsu ya karkata izuwa gareta, tana da kyau sosai da sosai…

wannan yanmata idan za a fita gasar kyau haqiqa zatai nasara koda bazata lashe ba zata samu maki da yawa mai matuqar yawa kuwa..

a zahiri kyau baiwa ne sannan kuma bayan kasami baiwar kyau sai ka iya ado da kyawun naka,amma wannan matashiyar budurwar tasamu duka..
duba da yanda ta iya daukar hoto hakan yasa ana tunanin yanzu ba wacce daga arewa maso gabashin najeriya ba wacce ta fita iya daukar hoto..
jeka kasa domin ganin hotunanta….



