Kaga Kyautar Da Atiku Yama Naziru Sarkin Waka Ta Ruda Mutanen Cikin Kannywood Tajawo Kalubale Nabam Mamaki Shiga Video Din

Wannan Kyauta Dai da Atiku yama Naziru Sarkin waka Ta girgiza kannywood matuqa.

Dan takarar shugaban kasa Na jam’iyyar PDP wanda akasani da suna Atiku Abubakar tsohon mataimakin shugaban kasa ya yiwa mawaki naziru Sarkin waka wata kyauta wacce ta kayatar dashi kuma ta kara masa girma a idon duniya da kuma jama’a..

Idan kuntuna kwanakin dasu ka gabata ne dai naziru yayiwa Atiku wata sabuwar waka ta kamfen da kuma suka ga jami’ya mai mulki wanda hakan ya faranta ran Atiku kuma yaji dadi sosai

Sai gashi daga bisani ya bawa mutane mamaki wanda ya baiwa mawakin kyautar dankareriyar mota da kuma makudan kudade wanda a yanzu babu wani mawaki ko dan film da aka taba yiwa wannan kyautar hakan ya bawa yan kamnywood mamaki matuka da gaske

Har wasu sun fara kananin maganganu cewa ai daman naziru ya kware wajen maula a waka wanda wasu ke ganin kamar hassada ce kawai akeyimasa kuma tabbas hassada ce domin Naziru yasamu abinda yasamu daga waka..

Jeka kasa ka kalli video…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button