Ku Kalli Video Din Yadda Aka Cigaba Da Daukar Shirin Gidan Badamasi Kashi Na Biyar 5 Hazaqar Da Falalu A Dorayi
Shirin Gidan Badamasi shirene dayasami lambar yabo wajen nishadantar da al’umma da kuma nuna darasi ga mutane masu maqo irin Alh badamasi..

Duba da yanayin yanda yabar yaranshi kara zube hakan yajanyo basuda wani manufa dashi banda kudinshi dayake gabansu kawai su samu suci basajin tausayinshi..

Shirin haqiqa ya nuna duk yanda ka kai ga son kudi wani abu na iya sarrafaka ka kashe kudi kamar yanda Alh badamasi yafada soyayya da sa’ar yar cikinsa hakan yajawo yanata kashe kudi sosai..

Tabbas su yaya dan kwambo,yaya zaidu,azeema da kawayenta sunci gaba da taka rawar gani a cikin shirin yanda suka saba,ga ga zuleee kuma tacigaba da sheqe ayarta yanda take so…
Jeka kasa ka kalli video..