Kyautar da Atiku Abubakar yayiwa Naziru sarkin waka ta matukar girgiza Kannywood

Biyo bayan wata sabuwar waka da Naziru Sarkin waka yayiwa dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar wanda wakace wanda yayita cikin salo irin na zamani wanda duk wanda yaji wannan wakar dole ne yaji dadinta.

Cikin wani faifan bidiyon Anga Naziru sarkin waka cikin shiga ta alfarma tareda Atiku Abubakar yana mika mashu faifan CD wakar dayayi Masa kan zaben dubu biyu da ashirin da uku 2023.

Naziru sarkin waka yana daya daga cikin mawakan arewacin Najeriya dasuka bada gudunmawa matuka wajan zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari tundaga shekarar 2015.

Saidai bayan yanayin yadda salon mulkin shugaba buhari hakan yasa Naziru sarkin waka ya yanke shawarar ficewa daga jam’iyar ta APC izuwa ta PDP.

Shiyasa ma bayan komawarsa Jam’iyar PDP hakan yasa Naziru sarkin waka yafara dayiwa dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyar PDP waka wato Atiku Abubakar wazirin Adamawa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button