Jaruma Hadiza Gabon tasamu kyautar kudade awajan shagalin bikinta birthday dinta

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jaruma Hadiza Gabon tasamu wasu manyan kyautuka a yayin shagalin bikin Murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Jarumar wanda tayi shiga ta alfarma ta kece raini domin yin murnar shagalin birthday din nata cikin wata doguwar riga ta alfarma.

Wannan ba sabon abu bane domin kuwa jarumai mata a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood sukan shiryawa kansu shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar tasu kamar yadda jaruma Hadiza Gabon tayi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button