Kalli video iskancin Safara’u da Mr-442 a Beach Ya girgiza Kannywood

Jarumar dai tanaci gaba da shanawa kamar yadda takeso saidai har izuwa yanzu akwai wasu daga cikin masoyanta dasuke matukar jan hankalinta wajan ganin tabar abinda takeyi.

Ananma dai wani faifan bidiyon mawakiya Safara’u kenan daya janyo cece kuce cikin faifan bidiyon zakuga yadda jarumar sukw zaune a “beach” wato bakin ruwa inda sukw rera waka cikin nishadi ita da abokanta.

Saidai duk irin abinda jarumar takeyi dakuma zagin da wasu suke mata bata tankawa kowa hasalima ta bayyana cewar sana’ar waka yanzu tafara babu wanda zai hanatayin waka.

Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button