Murja Kunya Tace Muyi Ma Kanmu Fada Muhana Tiktok Ganin Yanda Wani Dan Daudu Yaraba Kafa Akan Kabari Yana Zagi Shiga Ku Kalla👇🏽

Wannan abu yafaru ne sakamakon zagin da budurwarsa taje gidansu tayi ta dauka video tasaka a media hakan ya fusata shi shima yaje kan kabarin mahaifiyarta yayi video yana zagi yadauka yasaka a media..

To yanzu ina zamukai rayuwa a haka ace komai aikatawa muke akan duniya da media Innalillahi Wa Inna Ilaihir rajiun,muyi ma kanmu fada muhana tiktok da kanmu ba sai gomnati ta hana bah..

Murja dai ta girgiza da abin da wannan saurayi yayi taga abin yasha bambam da abubuwan da ake aikatawa a rayuwarnnan,lallai tiktok yazama annoba da masifa a cikin al’ummah..

Haqiqa mu zamu ma kanmu fada sai shiga masifun rayuwa muke sabida abubuwam da muke aikatawa da kanmu ma kawunanmu da basu dace mu aikata su ba munayi…

Jeka kasa kadan ka kalli video..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button