Hajiya Hadiza Gabon Jarumar Kannywood Ta Bayyana Cewa Ana Barazana ga Rayuwarta Akan Kudin Bala Usman👇🏽👇🏽👇🏽
Hadiza gabon itace ake zargi kam yima bala usman damfara ta kudi,wannan saurayi wanda a yanzu haka suna kotu alkali yana sauraren Shari’ar wanda kuma anyi wajen wata uka ana gabatar da wannan shari’ar wanda hukunci kawai ake jira gaskiya ta bayyana

A zaman kotun daya gabata dai anji ance Hadiza gabon bata samu halartar zuwa kotunba komene Dalilin hakan oho sai dai anjiyo lauyanta na fadin cewa taje garinsu shine babban abinda yasa bata samu tazo wannan kotun ba inda daga baya kuma kaji tana fadin cewa tana karbar baraza saboda rashin tsaro da kasa take fuskanta..
Ya shigar da karar ne akan cewa taci kudinsa tace zata aure shi daga baya kuma babu kudi babu aure wanda ita kuma tace batama sanshi ba balle kan wannan magana Allah dai shi yasan mai gaskiya,kuma yana tare da mai gaskiya…
ga video akasa…