Ni Darling Kamaye Nakeson na Aura cewar wannan Budurwar

Wani hoton wata budurwa tareda na jarumi kuma uba acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Kamaye inda aka bayyana cewar wannan budurwar ita kamaye kawai takeson Aura kamar yadda Tashar Dz Hausa ta rawaito.

Wannan dai bashi bane karo na farko da ake samun wasu yan Mata daga wajan masana’antar Kannywood su bayyanawa duniya irin son dasuke yiwa wani jarumin domin sakon yaje kunnensa.

Saidai kasancewar yadda mutane sukaga kamaye ba yaro bane da shekarunsa amman wannan budurwar zata fito ta nunawa duniya shi takeso hakanne ya matukar bawa mutane mamaki.

Saidai wasu kuma suna bayyana cewar soyayya gamun jinice babu ruwanta da shekaru, domin kuwa ana samun dan shekara 50 ko 60 ya auri yar shekara 25.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button