Subhanallah kalli video Yadda jaruma Rahama Sadau ta tsallake rijiya da baya awani kauye

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jaruna Rahama Sadau tasaki wani faifan bidiyonta mai abun ban mamaki cikin wani kauye a jahar Gombe.

Jarumar dai anga yadda take tafiya cikin kungurmin daji ita da yan uwanta a inda akazo wajan wani tsalle rami haka kuwa tayi tsalle ta tsallakeshi.

Saidai abun ban mamakin anan shine irin yadda matsalar tsaro tayi yawa musamman a yankin arewacin Najeriya amman kuma duk da hakan akaga jarumar acikin wani kauye taje duba kakanninta, kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button