Tirkashi – Wata Mata Ta Yi Wa Masoyin Maryam Yahaya Fyaɗe

Nafisa Hamma Aliyu ta wallafa a shafinta cewa, wata mata ta yi wa masoyin Maryam Yahaya Kan-ta-waye, a yayin da ya nemi ganin jarumar da ya ke so, sai ta yi alƙawarin zata kai shi wajenta.

Ashe matar ta ƙyasa saurayin ne maimakon ta kai shi wajen Maryam sai ta kai shi gidanta ta yi riƙa yi masa fyaɗe na tsawon kwanaki uku, kamar yadda ya ce.

Idan maikaratu bai mantaba a watannin baya dasuka wuce wannan saurayin shine wanda yafito yake nunawa jarumar masana’antar Kannywood Maryam Yahaya soyayya wacce bazata misaltuba.

Ya bayyana cewar lokacin da Maryam Yahaya take rashin lafiya mahaifinsa yake rashin lafiya yafi damuwa da rashin lafiyar Maryam Yahaya akanta mahaifin nasa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button