Ta kare Miki kindawo kina Roko Maryam Gidado Tsohuwar Jaruma tayi martani kan masu zaginta

Tsohuwar Jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Maryam Gidado wanda akafi sani da Maryam babban yaro tafito tayi martani kan masu zaginta a kafar sada zumunta.

Jarumar dai gamasu kallon fina finan hausa dasukai shafe sama da shekara goma suna kallon fina finan hausa sunsan wacece Maryam Gidado.

Jarumar dai andaina ganin fuskarta acikin sababbin fina finan hausa, wanda kwatsam sai faifain bidiyoyinta aka fara ganin a kafar sada zumunta.

Inda ananne mutane suka fara fadin cewar yanzu ta kare mata tadawo tana roko a kafar sada zumunta inda zakuga yadda jarumar tafito tana martani akan masu zaginta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button