Kalli sabon video Safara’u tana wanka a swimming pool inda video ya janyo cece kuce

Daya daga cikin jaruman masana’antar Kannywood wanda yanzu takoma harkar wake wake Safara’u tasaki wani sabon faifan bidiyonta tana wanka a swimming pool.

Safara’u dai mawakiya ce wanda take waka tareda mawaki Mr-442 wanda yanzu haka yake tsare a gidan kurkukun kasar niger kan karya wata dokar kasar dasukayi.

Saidai tun bayan kama ubangidan mawakiya Safara’u wato Mr-442 alamu sun bayyana cewar Safara’u bata nuna halin shiga damuwa ba a kafofin sada zumunta ba kan kama ubangidan nata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button