Kalli video Yadda Amarya Halima Atete da Angonta suka fara cin Amarcinsu – Allah yabada zaman lafiya

Zamu iya kiranta da tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood kasancewar yanzu tazama matar aure wato Halima Atete.

Halima Atete dai makonni biyu kenan da aka daura auren nata da angonta a garin maiduguri inda aka samu halartar manyan jarumai mazansu da matansu domin tayata murna.

Saidai bayan kammala shagalin bikin nasu jarumar tafito tayiwa abokan sana’arta godiya tareda sakin hotunanta tareda mijinta sunacin angoncinsu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button